Nijar (ƙasa)
Ƙasa a yammacin Afirka / From Wikipedia, the free encyclopedia
Nijar ko Nijer[1][2] ƙasa ce da ke yankin Afrika ta Yamma. Tana maƙwabtaka da ƙasashe bakwai (Najeriya daga kudu, Libya daga arewa maso gabas, Aljeriya daga arewa maso yamma, Mali daga yamma, Burkina faso da Benin daga kudu maso yamma, Cadi daga gabas). Tana da al'umma da ta kai fiye da mutum miliyan sha bakwai (17) Kuma tana da ƙabilu daban-daban, kamar su: Hausawa, Zabarmawa, Abzinawa, Fulani, Kanuri, Bugaje, Barebari, Larabawa, Tubawa, da Gurmawa. Nijar ta na ɗaya daga cikin ƙasashen ƙungiyar tattalin arzikin ƙasashen yammacin Africa. (CEDEAO). Nijar tana da faɗin ķasa kimanin 1,270,000Km (490,000sq mi) eta ta biyu 2 a fadin kasa, a kasashan Afirka ta yamma. Wajan 80% nakasar saharah ne, Wajan 22 million mutanan Kasar Nijar musulmai ne
Nijar | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
Take | Taken Ƙasar Nijar (12 ga Yuli, 1961) | ||||
| |||||
Kirari |
«Fraternité, Travail, Progrès» «Fraternity, Work, Progress» «Братство, труд, прогрес» | ||||
Suna saboda | Nijar | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Niamey | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 21,477,348 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 16.95 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 1,267,000 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Mont Idoukal-n-Taghès (2,022 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Nijar (200 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | French West Africa (en) | ||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Ranakun huta | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Cabinet of Niger (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• shugaban Jamhuriyar Nijar | Hassoumi Massaoudou (27 ga Yuli, 2023) | ||||
• Firaministan Jamhuriyar Nijar | declared deserted (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 14,915,002,098 $ (2021) | ||||
Kuɗi | CFA franc Yammacin Afirka | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .ne (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +227 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 17 (en) da 18 (en) | ||||
Lambar ƙasa | NE | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | presidence.ne |
Nijar ta samu 'yancin kanta a shekara ta 1960 daga Turawan mulkin mallaka na Faransa. Tana da arzikin ma'adanai na cikin ƙasa kamar Zinariya, da ƙarfe, da Gawayi, da uranium, da kuma Petur.