Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Shugaban majalisar dattijai na Najeriya shine shugaban Majalisar Dattijai ta Najeriya, wanda mambobinta suka zaba. Shugaban majalisar dattijai na biyu ne a jerin sunayen Shugabancin Najeriya, bayan Mataimakin Shugaban Najeriya. Shugaban Majalisar Dattijai yanzu shine Godswill Akpabio tun daga 13 ga Yuni 2023.[1][2]
Quick Facts President of the Senate of Nigeria, Bayanai ...
President of the Senate of Nigeria | |
---|---|
position (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | speaker (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | Najeriya |
Kulle