Lauje
From Wikipedia, the free encyclopedia
Lauje wani abu ne da ake ƙerawa da ƙarfe domin yin aikin gona. Akan yi yankan ciyawa dashi domin a baiwa dabbobi na gida, da kuma yankan dawa da gero amma anfi amfani dashi wajen yankan ciyawa wacce ake bawa awakai da tumaki har da dan maraqin sa. Haka kuma Hausawa suna wani karin magana "akwai lauje cikin naɗi"[1] ma'ana in kaji bahaushe yace akwai lauje cikin naɗi, kenan akwai wani munafunci. Ana kuma anfani da kalmar lauje a tatsuniya misali "dadduƙe-dadduƙe har Kano" to idan akayi tatsuniya akace haka sai ka ansa da Lauje an kuma kiranshi da l
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Lauje | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | agricultural tool (en) |
Bangare na | hammer and sickle (en) |
Amfani | harvest (en) da weed control (en) |
Suna a Kana | かま |
Lokacin farawa | 13 century "BCE" |
Kulle