Wikidata
From Wikipedia, the free encyclopedia
Wikidata wani jadawalin ilimi ne na harsuna daban-daban wanda ake gyararraki na haɗin gwiwa a cikinsa wanda kuma Wikimedia Foundation ke daukar nauyinsa. Wikidata tushe ne na buɗaɗɗun bayanai na yau da kullum wanda shafukan Wikipidiya kamarsu Wikipedia,[1][2] da kowa da kowa, za su iya amfani da su a ƙarƙashin lasisin yankin jama'a na CC0. Wikidata wiki ne wanda manhajar (software) na MediaWiki ke karfafa shi, sannan kuma, ana amfani da shi ne ta hanyar kafa jadawalin ilimin MediaWiki wanda aka fi sani da Wikibase.
Quick Facts URL (en), Eponym (en) ...
URL (en) | https://wikidata.org/ |
---|---|
Eponym (en) | Wiki da bayanai |
Gajeren suna | WD, ВД da ВЗ |
Iri | Wikimedia content project (en) , semantic wiki (en) , wiki with script conversion (en) , MediaWiki website (en) , knowledge base (en) , online database (en) , knowledge graph (en) , crowdsourced project (en) , self-depicting entity (en) da open content (en) |
Matter (en) | linked open data (en) |
Slogan (en) | the free knowledge base that anyone can edit da la base de conocimiento libre que todo el mundo puede editar |
Language (en) | multiple languages (en) |
License (en) | Creative Commons CC0 License (en) , Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 Unported (en) da Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 International (en) |
Software engine (en) | Wikibase da MediaWiki (en) |
Bangare na | Semantic Web (en) da Linked Open Data cloud diagram (en) |
Mai-iko | Wikimedia Foundation |
Maƙirƙiri | Wikidata editors (en) da Wikimedia Deutschland (en) |
Web developer (en) | Wikimedia Deutschland (en) da Wikimedia Foundation |
Service entry (en) | 29 Oktoba 2012 |
Kyauta ta samu | Open Data Award (en) da Open Publishing Awards (en) |
Alexa rank (en) |
7,136 (23 Mayu 2021) 12,325 (28 Nuwamba, 2017) 12,382 (16 ga Yuni, 2018) 9,525 (8 Disamba 2018) 14,946 (9 Satumba 2017) 7,755 (8 Disamba 2019) 8,206 (23 ga Yuni, 2019) 7,248 (27 ga Faburairu, 2021) |
wikidata, wikidata_es, wikidata_de da wikidata_ml | |
Wikidata | |
Google+ | 105776413863749545202 |
Kulle