Tsepo Masilela
From Wikipedia, the free encyclopedia
Peter Tsepo Masilela[1] (an haife shi a ranar 5 ga watan Mayun 1985), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya buga wasa a matsayin ɗan wasan baya na hagu a ƙarshe ga AmaZulu. Ya wakilci tawagar kasar Afirka ta Kudu .
Quick Facts Bayanai, Jinsi ...
Tsepo Masilela | |
---|---|
Ɗan Adam | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Country for sport (en) | Afirka ta kudu |
Sunan asali | Tsepo Masilela |
Shekarun haihuwa | 5 Mayu 1985 |
Wurin haihuwa | Witbank (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | Mai buga baya |
Work period (start) (en) | 2003 |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Sport number (en) | 24 |
Participant in (en) | 2010 FIFA World Cup (en) , 2009 FIFA Confederations Cup (en) , 2006 Africa Cup of Nations (en) , 2008 Africa Cup of Nations (en) da 2013 Africa Cup of Nations (en) |
Kulle