Shoukry Sarhan
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mohamed Shoukry El Husseiny Sarhan (1925–1997, Larabci: محمد شُكري الحسيني سرحان, romanized: Muḥammad Shukrī al-Ḥusaynī Sirḥān), an fi saninsa da Shoukry Sarhan (Larabci: شُكري سرحان, romanized: Shukrī Sirḥān), dan wasan kwaikwayo ne dan kasar Masar. Ana daukarsa a matsayin daya daga cikin manyan 'yan wasan kwaikwayo na Masar a kowane lokaci.[1][2][3][4]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Shoukry Sarhan | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sharqia Governorate (en) , 13 ga Maris, 1925 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | Kairo, 19 ga Maris, 1997 |
Yanayin mutuwa | (zazzaɓi) |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
Kyaututtuka | |
IMDb | nm0765169 |
Kulle