Sadiq Khan
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sadiq Aman Khan (an haife shi a ran takwas ga Oktoba, a shekara ta 1970), dan siyasan Birtaniya ne wanda shi ne shugaban birnin Landan (Ingila), tun daga zaben sa a shekarar 2016. Yayi mamba na faliyaman na Tooting daga shekarar 2005 zuwa 2016. Kuma mamba ne na jamiyyar Labour.
Quick Facts 3. shugaban birnin Landan, member of the 56th Parliament of the United Kingdom (en) ...
Kulle
An haifeshi a Tooting dake kudanci Landan, iyayenshi 'yan Fakistan ne mazauna Birtaniya. Khan yayi karatun digirinshi na farko akan shari'a a jami'ar Landan ta arewa.
A shekarar 2018 an sashi a cikin jerin mutane 100 masu tasiri a duniya. [1] An yabi Khan a kokarin da yayi na kara yawaitar da abubuwan zirga-zirga da kuma rage yawan abubuwan hawa masu gurbata yanayi a tsakiyar Landan. [2] [3]