Rushdy Abaza
From Wikipedia, the free encyclopedia
[1]Rushdy Saiid Bughdadiza Abaza (Masar Larabci) (3 ga watan Agustan 1926 - 27 ga watan Yulin 1980) ɗan wasan fim da talabijin ne na Masar. An dauke shi daya daga cikin 'yan wasan kwaikwayo masu ban sha'awa a masana'antar fina-finai ta Masar. mutu daga Ciwon daji na kwakwalwa yana da shekaru 53.[1]
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Rushdy Abaza | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | رشدي سعيد حسن بغدادي أباظة |
Haihuwa | Zagazig (en) , 3 ga Augusta, 1926 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Kairo, 27 ga Yuli, 1980 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (brain tumor (en) ) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Taheyya Kariokka (en) Samia Gamal (en) (1958 - 1977) Sabah (en) (1967 - 1967) |
Yare | Abaza family (en) |
Karatu | |
Makaranta | Collège Saint Marc, Alexandria (en) |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi, mawaƙi, marubin wasannin kwaykwayo da ɗan wasan kwaikwayo |
Muhimman ayyuka |
Q12195108 Malaak wa Shaytan The Second Man (en) I Want a Solution |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm0007781 |
Kulle