Qara Qoyunlu
From Wikipedia, the free encyclopedia
Qara Qoyunlu (Azeri: Qaraqoyunlular, قره قویونلولر; Farisawa: قره قویونلو) Ana kuma san su da Turkmen Na Bakar Tumaki masarautar Turkoman Musulman[1][2][3] Shi'a ce wacce ta yi mulkin kasar da ta hada da Azerbaijan, Armeniya, arewa maso yammacin Iran, gabashin Turkiyya, da arewa maso gabashin Iraki daga shekara ta 1374 zuwa 1468.[4][5]
Quick Facts Wuri, Bey - Sultan ...
Qara Qoyunlu | |||||
---|---|---|---|---|---|
قاراقویونلولار (az) | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Bey - Sultan |
| ||||
Babban birnin |
TabrizErcişMosul
| ||||
Babban birni | Tabriz, Erciş (en) da Mosul (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,000,000 | ||||
Harshen gwamnati | |||||
Addini | Shi'a | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Daular Jalairiyya | ||||
Ƙirƙira | 1375 | ||||
Rushewa | 1468 (Gregorian) | ||||
Ta biyo baya | Aq Qoyunlu Daular Qutb Shahi | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | absolutism (en) da absolute monarchy (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi | Tenge (en) |
Kulle