Moulay Hassan, Yariman Maroko
From Wikipedia, the free encyclopedia
Moulay Hassan bin Mohammed (an haife shi a ranar 8 ga Mayun shekarar 2003) shi ne Yarima na Maroko.[1] Shi ne ɗan fari na Sarki Mohammed VI na Maroko da Gimbiya Lalla Salma. Yana da ƙaramar ƴar'uwa, Princess Lalla Khadija . An sanya masa suna ne bayan kakansa Hassan II . Bayan ya hau mulki, ana sa ran zai ɗauki sunan sarauta Hassan III . A cikin shekarar 2013, Hassan ya fara shiga tare da mahaifinsa a ayyukan hukuma na jama'a.[2]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Moulay Hassan, Yariman Maroko | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Rabat, 8 Mayu 2003 (20 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Mohammed |
Mahaifiya | Princess Lalla Salma of Morocco |
Ahali | Lalla Khadija of Morocco (en) |
Yare | 'Alawi dynasty (en) |
Karatu | |
Makaranta | Collège Royal (en) 2020) baccalauréat économique et social (en) |
Harsuna |
Moroccan Darija (en) Faransanci Turanci Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a | crown prince (en) da heir apparent (en) |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Kulle