Sultan Mohamoud Ali Shire, MBE ( Somali , Larabci: محمود علي شري ) dattijon Somaliya ne na ƙabilar Warsangali.[1] Ya sami laƙabin Sultan[2] (wanda kuma ake kira Senior Akil) na Warsangali.[3] Ya kasance a tsakkiyar Las Khorey.[4]
Quick Facts sultan (en), Rayuwa ...
Kulle