Lokonga Boboliko
From Wikipedia, the free encyclopedia
Lokonga Biboliko an haife shi a ranar 15 ga watan Agustan 1934, a LobamitiZaire, sanannan Dan Siyasa Na Kasar Zaire. Yayi a matsayin Commissioner na farko a Zaire daga 6 ga Maris din 1979 zuwa 27 ga watan Agustan 1980. Har wayau ya kasance Babban sektary na kungiyar ma,aikatan zaire gaba daya.[1]
Quick Facts First State Commissioner of Zaire (en), Rayuwa ...
Lokonga Boboliko | |||
---|---|---|---|
6 ga Maris, 1979 - 27 ga Augusta, 1980 ← Mpinga Kasenda (en) - Nguza Karl-i-Bond (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Bandundu Province (en) , 15 ga Augusta, 1934 | ||
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||
Mutuwa | City of Brussels (en) , 30 ga Maris, 2018 | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Popular Movement of the Revolution (en) |
Kulle