Kosoko
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kosoko ( ya rasu a shekara ta 1872)[1] Dan gidan sarautar Ologun Kutere dake Legas wanda ya yi mulki a matsayin sarkin Legas watau Oba na Legas daga 1845 zuwa 1851.[2] Mahaifinsa shi ne Oba Osinlokun da ’yan uwansa Idewu Ojulari (wanda ya kasance Oba daga shekarar, 1829 zuwa 1834/35), Olufunmi, Odunsi, Ladega, Ogunbambi, Akinsanya, Ogunjobi, Akimosa, Ibiyemi, Adebajo, Matimoju, Adeniyi, Isiyemi, Igbalu, Oresanya., da Idewu-Ojulari.[3]