John Paul na Biyu
From Wikipedia, the free encyclopedia
John Paul na Biyu ko Karol Józef Wojtyła (lafazi: /karol yozef woyetewa/) (an haife shi a ran sha takwas ga watan Mayu na shekara ta 1920, a garin Wadowice, ƙasar Poland - ya mutu a ran biyu ga Afrilu na shekara ta 2005) ya zama fafaroma ne daga 1978 (bayan John Paul na Ɗaya) zuwa 2005 (kafin Benedict na Sha Shida).
Quick Facts 264. Paparoma, cardinal priest (en) ...
John Paul na Biyu | |||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
16 Oktoba 1978 - 2 ga Afirilu, 2005 ← John Paul I (en) - Benedict na Sha Shida →
28 ga Yuni, 1967 - 2 ga Afirilu, 2005
26 ga Yuni, 1967 -
13 ga Janairu, 1964 - 16 Oktoba 1978 ← Adam Stefan Sapieha (en) - Franciszek Macharski (en) → Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Kraków (en)
28 Satumba 1958 -
31 ga Augusta, 1958 - 13 ga Janairu, 1964 ← James Johnston Navagh (en) - António de Castro Xavier Monteiro (en) → Dioceses: Ombi (en)
4 ga Yuli, 1958 - 31 ga Augusta, 1958 Dioceses: Diocese of Antigonia (en)
4 ga Yuli, 1958 - 13 ga Janairu, 1964 Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Kraków (en) | |||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||
Cikakken suna | Karol Józef Wojtyła | ||||||||||||||||
Haihuwa | Wadowice (en) , 18 Mayu 1920 | ||||||||||||||||
ƙasa |
Poland Vatican Second Polish Republic (en) | ||||||||||||||||
Ƙabila | Poles (en) | ||||||||||||||||
Harshen uwa | Polish (en) | ||||||||||||||||
Mutuwa | Apostolic Palace (en) da Roma, 2 ga Afirilu, 2005 | ||||||||||||||||
Makwanci | Babban cocin Bitrus | ||||||||||||||||
Yanayin mutuwa |
Sababi na ainihi (senility (en) Sepsis Cutar Parkinson Ciwon zuciya) | ||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||
Mahaifi | Karol Wojtyła | ||||||||||||||||
Mahaifiya | Emilia Wojtyła | ||||||||||||||||
Ahali | Edmund Wojtyła (en) | ||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||
Makaranta |
John Paul II Catholic University of Lublin (en) Pontifical University of Saint Thomas Aquinas (en) (26 Nuwamba, 1946 - ga Yuli, 1947) Licentiate of Sacred Theology (en) Theology faculty of the Jagiellonian University (en) (1953 - 1954) Doctor of Sacred Theology (en) | ||||||||||||||||
Matakin karatu | Doctor of Divinity (en) | ||||||||||||||||
Thesis | Doctrina de fide apud S. Ioannem a Cruce | ||||||||||||||||
Thesis director | Władysław Wicher (en) | ||||||||||||||||
Harsuna |
Polish (en) Esperanto Italiyanci Yaren Sifen Faransanci Jamusanci Harshen Latin Portuguese language Turanci Harshan Ukraniya Lithuanian (en) Rashanci Belarusian (en) | ||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||
Sana'a | Latin Catholic priest (en) , maiwaƙe, ɗan siyasa, marubuci, Mai kare ƴancin ɗan'adam, Farfesa, mai falsafa, transitional deacon (en) , latin catholic deacon (en) , Paparoma, archbishop (en) da Catholic bishop (en) | ||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||
Wurin aiki | Zakrzówek (en) , Borek Fałȩcki (en) , Niegowić (en) , Kraków (en) , Lublin (en) , Roma da Vatican | ||||||||||||||||
Employers |
Jagiellonian University (en) John Paul II Catholic University of Lublin (en) | ||||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||||||
Mamba |
Pontifical Academy of Mary (en) Polskie Towarzystwo Turystyczno-Krajoznawcze (en) | ||||||||||||||||
Sunan mahaifi | Andrzej Jawień, Stanisław Andrzej Gruda da Piotr Jasień | ||||||||||||||||
Feast | |||||||||||||||||
October 22 (en) | |||||||||||||||||
Aikin soja | |||||||||||||||||
Fannin soja | Armia Krajowa (en) | ||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||
Addini |
Cocin katolika Katolika | ||||||||||||||||
IMDb | nm0937552 | ||||||||||||||||
vatican.va… | |||||||||||||||||
Kulle
Ya ziyarci ƙasar Nijeriya a shekara ta 1982, da kuma shekara ta 1998. Ya kuma ziyarci ƙasar Ghana a shekara ta 1980.