Babban cocin Bitrus
From Wikipedia, the free encyclopedia
Bazilikar Bitrus ko Babban cocin Bitrus, (Turanci Papal Basilica of St. Peter in the Vatican), ginin Coci ne dake a birnin Vatican wanda yake cikin birnin Rome. An gina Cocin cikin salon gini na Renaissance.
Quick Facts Wuri, Coordinates ...
Babban cocin Bitrus | |
---|---|
Basilica Sancti Petri Basilica di San Pietro | |
Seven Pilgrim Churches of Rome Vatican | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Vatican |
Coordinates | 41°54′08″N 12°27′12″E |
History and use | |
Start of manufacturing | 18 ga Afirilu, 1506 |
| |
Dedication | 18 Nuwamba, 1626 |
Suna saboda | 1 Bitrus |
Addini | Katolika |
Diocese (en) ) | Diocese of Rome (en) |
Suna | 1 Bitrus |
Karatun Gine-gine | |
Zanen gini |
Michelangelo Giuliano da Sangallo (en) Donato Bramante (en) Rafiu Giovanni Giocondo (en) Antonio da Sangallo the Younger (en) Baldassare Peruzzi (en) Bernardo Rossellino (en) Giacomo della Porta (en) Giacomo Barozzi da Vignola (en) Pirro Ligorio (en) Carlo Maderno (en) Gian Lorenzo Bernini (en) |
Material(s) | siminti da marble (en) |
Style (en) |
Renaissance architecture (en) baroque architecture (en) |
Tsawo | 136.6 m |
Faɗi | 150 meters |
Tsawo | 220 meters |
Heritage | |
Visitors per year (en) | 11,000,000 |
Offical website | |
|
Kulle
Donato Bramante, Michelangelo, Carlo Maderno da Gian Lorenzo Bernini ne suka tsara ginin Cocin.[1] ginin na daga cikin jerin manya manyan gine gine a duniya.[2] Ana kiran Cocin da Uwar Cocinan Katolika, sannan tana daya daga majami'u masu tsarki a duniyar Kiristoci.[3] [1][4]
Babbar Cocin Saint Peter's Basilica ita ce coci mafi girma a duniya, wanda kuma take a kasar Vatican- kasa mafi kankanta a duniya- wadda take a cikin birnin Rum dake Italy.