Jimmy Wales
From Wikipedia, the free encyclopedia
Jimmy Donal Wales (/ˈdʒɪmi ˈdoʊnəl weɪlz/); (An haife shi ranar 7 ga watan Augustan shekara ta 1966) a garin Huntsville da ke jihar Alabama a Ƙasar Amurka, yana zaune a Landon da ke Ƙasar Ingila. ɗan kasuwan Kasar Tarayyar Amurka ne.[1][2] Jimmy Wales da Larry Sanger ne suka ƙirƙiri babbar manhajar Wikipidiya a shekara ta 2001. Ya yi karatu a Jami'ar Auburn da Jami'ar Jihar Alabama, Tuscaloosa inda ya samu shaidar digiri na biyu a Jami'ar jihar Indiana, shahararren dan kasuwan yanar gizo ne, kuma yana da adadin kuɗi sama da dala miliyan daya ($1,000,000) a shekara ta dubu biyu da sha hudu (2014).
Quick Facts non-executive director (en), Chair of the Wikimedia Foundation Board of Trustees (en) ...
Jimmy Wales | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
Murya | |||||||
27 ga Janairu, 2016 -
20 ga Yuni, 2003 - 28 Oktoba 2006 - Florence Devouard (en) →
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Cikakken suna | Jimmy Donal Wales | ||||||
Haihuwa | Huntsville (en) , 7 ga Augusta, 1966 (57 shekaru) | ||||||
ƙasa |
Tarayyar Amurka Birtaniya | ||||||
Harshen uwa | Turancin Amurka | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama |
Pamela Green (en) (1986 - 1993) Christine Rohan (en) (1997 - 2001) Kate Garvey (6 Oktoba 2012 - | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Indiana University Bloomington (en) Randolph School (en) (1979 - 1983) Auburn University (en) (1983 - 1986) University of Alabama (en) (1986 - | ||||||
Harsuna |
Turancin Amurka Turanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan kasuwa, blogger (en) , entrepreneur (en) , Wikimedian (en) , computer scientist (en) , researcher (en) , orator (en) da Ɗan kasuwa | ||||||
Mahalarcin
| |||||||
Employers |
Bomis (en) (1996 - 2004) Fandom (en) (2004 - | ||||||
Muhimman ayyuka | Wikipedia | ||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||
Wanda ya ja hankalinsa | Ayn Rand da Friedrich Hayek (en) | ||||||
Mamba |
Wikimedia Foundation Board of Trustees (en) Wikimedia Foundation | ||||||
Sunan mahaifi | Jimbo | ||||||
Imani | |||||||
Addini | irreligion | ||||||
IMDb | nm2467065 | ||||||
jimmywales.com | |||||||
Kulle