Hagia Sophia
From Wikipedia, the free encyclopedia
Hagia Sophia wani masallaci ne a kasar Turkiya. An gina Hagia Sophia ne tun farko a matsayin cocin kimanin shekaru 1,500 baya. An fara mayar da gini masallaci ne tun bayan mamayar da Daular Usmaniyya ta yi wa yankin, amma tun daga shekarun 1930 ta koma gidan tarihin da ba na wani addini ba. Shugabannin addinin kirista sun ta sukar matakin shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, haka ma Tarayyar Turai da UNESCO ba su ji dadin matakin ba.[1]
Quick Facts Wuri, Coordinates ...
Hagia Sophia | |
---|---|
Αγία Σοφία Ayasofya | |
Wuraren Tarihi na Istanbul | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Turkiyya |
Province of Turkey (en) | Istanbul Province (en) |
Metropolitan municipality in Turkey (en) | Istanbul |
District of Turkey (en) | Fatih (en) |
Coordinates | 41°00′30″N 28°58′48″E |
History and use | |
Opening | 23 ga Faburairu, 532 |
Ƙaddamarwa | 1054 |
Shugaba | Justinian I (en) |
Suna saboda | Holy Wisdom (en) |
Addini |
Musulunci Eastern Orthodoxy (en) |
Suna | Holy Wisdom (en) |
Karatun Gine-gine | |
Zanen gini |
Isidore of Miletus (en) Anthemius of Tralles (en) Trdat the Architect (en) Mimar Sinan (en) |
Style (en) |
Byzantine architecture (en) basilica (en) |
Heritage | |
|
Kulle