Gurbataccen haske a Hong Kong
From Wikipedia, the free encyclopedia
An bayyana Hong Kong a matsayin birni mafi muni a duniya wajen gurɓatar haske . Yankunan kasuwanci da na zama Mong Kok, Tsim Sha Tsui da Causeway Bay an gano su ne wuraren da suka fi fuskantar ƙazamin haske. Sakamakon haskoki da Kuma allunan tallace-tallace na LED, sararin Hong Kong ya ninka fiye da sauran biranen.[1]
Quick Facts
Gurbataccen haske a Hong Kong |
---|
Kulle