Girgizar kasa ta Sichuan ta 2008
From Wikipedia, the free encyclopedia
Girgizar kasa ta Sichuan ta shekarar alif dubu biyu da takwas 2008 ( Chinese ) wata babbar girgizar kasa ce a kasar China ranar data faru a ranar goma sha biyu 12 ga watan Mayu, shekarar alif dubu biyu da takwas 2008. Girgizar kasar tayi sanadiyyar rasa rayukan dubbanin mutane, dubunnan mutane sun bace kuma dubbanni sun ji rauni. Miliyoyin mutane sun rasa matsugunni bayan da gidajensu suka rushe. An jiyo girgizar kasar daga nisan kilomita hamsin da takwas 58.[1][2][3][4][5]
Quick Facts Bayanai, Ƙasa ...
Girgizar kasa ta Sichuan ta 2008 | ||||
---|---|---|---|---|
girgizar ƙasa | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Sin | |||
Kwanan wata | 12 Mayu 2008 | |||
Fault (en) | Longmenshan Fault (en) | |||
Wuri | ||||
|
Kulle