Enock Mwepu
From Wikipedia, the free encyclopedia
Enock Mwepu (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu shekara ta alif 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Zambiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan Premier League yana buga tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Brighton & Hove Albion da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Zambia.[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Enock Mwepu | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lusaka, 1 ga Janairu, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Zambiya | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 184 cm |
Kulle