Don Omar
From Wikipedia, the free encyclopedia
William Omar Landrón Rivera anfi saninsa da sunan Don Omar (an haife shi 10 ga watan Fabrairu shekarar 1978).[1] mawaƙi ne kuma ɗan wasan kwaikwayo na Puerto Rican. Wani lokaci ana kiransa sunayensu El Rey, da kuma Sarkin Sarakunan Reggaeton Music. A ranar 1 ga watan Satumba, shekarar 2017, ya ba da sanarwar cewa zai yi ritaya bayan wasu jerin wasannin kide kide da wake-wake a José Miguel Agrelot Coliseum a Puerto Rico, wanda aka shirya a ranar 15, 16 da 17 watan Disamba. Ya dawo waƙa a ranar 20 ga watan Afrilu tare da waƙarsa Ramayama tare da Farruko .
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Don Omar | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | William Omar Landrón Rivera |
Haihuwa | Villa Palmeras (en) , 10 ga Faburairu, 1978 (46 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Yaren Sifen |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Jackie Guerrido (en) (2008 - 2011) |
Karatu | |
Harsuna | Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a | rapper (en) , mawaƙi, mai rubuta waka, mai tsara da Jarumi |
Kyaututtuka |
gani
|
Sunan mahaifi | Don Omar |
Artistic movement | reggaeton (en) |
Yanayin murya | baritone (en) |
Kayan kida | murya |
Jadawalin Kiɗa | Orfanato Music Group (en) |
IMDb | nm1885797 |
donomar.com | |
Kulle