Basmah yar Saud Al Saud
From Wikipedia, the free encyclopedia
Basmah bint Saud bin Abdulaziz Al Saud ( Arabic; an haife ta a ranar 1 ga watan Maris na shekarar alif dubu daya da dari tara da sittin da hudu(v1964)) yar Saudiyya ce kuma yar gidan Al Saud wanda shahararriyar yar'kasuwa ce. Ta share wani lokaci na yarinta a Beirut, Lebanon. Sakamakon Yakin Basasa na Lebanon, da ita da mahaifiyarta, Princess Jamila bint Asad Ibrahim Marei, sun ƙaura zama tsakanin London da Amurka. Gimbiya Basmah sananniya ce akan gabatar da Dokar Fourth Way.
Basmah yar Saud Al Saud | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Riyadh, 1 ga Maris, 1964 (59 shekaru) |
ƙasa | Saudi Arebiya |
Harshen uwa | Larabci |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Saud na Saudi Arabia |
Yare | House of Saud (en) |
Karatu | |
Makaranta | Beirut Arab University (en) |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | entrepreneur (en) da Mai kare ƴancin ɗan'adam |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Gimbiya Basmah ita ce ƙaramar yarinya a wurin mahaifinta Sarki Saud. Mahaifiyarta Gimbiya Jamila ta yi ƙaura zuwa Saudi Arabiya daga birnin Latakia da ke tashar jirgin ruwa na Siriya. Ta kuma auri Abduan sarki Abdulaziz sarki kuma sarki Saud, wanda ya sami 'ya'ya bakwai.[1] Part of Basmah's childhood was spent in Beirut, Lebanon. As a result of the Lebanese Civil War, she and her mother moved between London and the United States.[1]
A watan Maris na shekara ta 2019, maza dauke da makamai su 8 suka kama Basmah bint Saud lokacin da ta yi kokarin barin Saudi-Arabia don neman kulawar likita a Switzerland, kuma tun daga yanzu ba ta sake zama a gaban jama'a ba. An ba da rahoton cewa ana tsare da ita a gidan yarin Al-Hayer.[2] [3] [4]