Asaba (Najeriya)
From Wikipedia, the free encyclopedia
Asaba[1] Birni ce, a cikin jihar Delta, a cikin Najeriya. Tana nan daga yammacin gabar rafin Niger, ta karamar hukumar Oshimili South.[2][3][4] Asaba na da yawan jama'a kimanin mutum 149,603 a kiadayar shekara ta 2006,[5] da yawan mutane a birnin kimanin mutum dubu dari biyar.[6]
Asaba | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jiha | Delta | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 149,603 | ||||
• Yawan mutane | 558.22 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 268 km² | ||||
Altitude (en) | 180 ft | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1884 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 320241 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 056 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | asaba.com |
An san birnin Asaba da mu'ala iri-iri musamman a dalilin wuraren shakatawa da otel-otel dake garin, gidajen rawa, swuraren kallo na sinima, da wuraren shahulgula iri-iri. Akwai biki da ake gabatarwa duk shekara a garin wanda ake kira Delta Yaddah, ana tara mawaka a taron bikin. Ta'addanci yayi yawa a birnin saboda yawan jama'arta. Ta'addanci sun hada da yankan aljihu, kwace da sauransu. Akwai tsadar rayuwa a garin saboda mutane daga kasashen waje dake shigowa birnin. Gadar Onitsha itace iyaka tsakanin jihar Delta da Anambra, gadar ita ta raba Asaba da Onitsha.