Ambaliya
ruwa ya kwarara sama da kima / From Wikipedia, the free encyclopedia
Ambaliya, dai tana nufin ɓarkewar ruwa,daga inda yake a tare, ko kuma ruwan saman da ya yi yawa har ya kai ga ɓarna. Wato a taƙaice dai ibtila'in ruwan sama har yakai ga cin mutane (su mutu a cikin ambaliyar ruwa) da gidaje da gonaki duka suna halaka a yayin ambaliyar ruwa. Wani lokacin ambaliyar ruwan sama wani lokaci kuma ƙila wasu ruwa ne da aka tare wato dam sai ya fashe ruwan su malala har yakai ga ɓarna.[1][2][3][4][5][6] wani lokacen,in akayi ruwan sama koma, dam yacika sosai ko kogi, tom, sai ruwan yafi karfin inda a ke tsare shie, sai yayi Ambaliya har yakai ga banana.
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
ambaliya | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | natural disaster (en) da high tide (en) |
Has cause (en) | cloud burst (en) , tsunami (en) , river overflow (en) , siphoning (en) da ruwan sama |
Yana haddasa | Mutuwa, property damage (en) da dam failure (en) |
Handled, mitigated, or managed by (en) | flood control (en) |
Kulle