Al-Zamakhshari
From Wikipedia, the free encyclopedia
Abū al-Qāsim Maḥmūd bn Umar al-Zamakhsharī ( محمود بن عمر الزمخشري ), wanda aka sani da al-Zamakhsharī, ko Jar Allāh ("maƙwabcin Allah") (an haife shi a ranar 18 ga watan Maris na shekara ta 1075 – ya mutu a ranar 12 ga watan Yuni na shekara ta 1144), ya kasance malamin addinin musulunci ne, Dan asalin Kasar Farisa. [1] [2] [3] [4] Ya kasance babban malamin fikihu a Hanafiyya, Mu'tazile ne shi kuma masanin tauhidi, sannan gwani a kan ilimin larabci. Shaharar Al-Zamakhshari a matsayin malami ya ta'allaka ne a kan tafsirinsa (tafsiri) a cikin tafsirinsa na Kur'ani, Al-Kashshaaf. Wannan nazarin ilimin falsafa na ayar Kur'ani ya haifar da takaddama dangane da fassarar Muʿtazilanci. [5] [6]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Al-Zamakhshari | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Zamakhshar (en) , 18 ga Maris, 1075 |
ƙasa | Daular Abbasiyyah |
Mutuwa | Konye-Urgench (en) , 12 ga Yuni, 1144 |
Makwanci | Konye-Urgench (en) |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Malamai |
Ibn al-Malāḥimī (en) Abu Mansur Mauhub al-Jawaliqi (en) |
Ɗalibai | |
Sana'a | |
Sana'a | Malamin akida, mai falsafa, marubuci, philologist (en) , mufassir (en) , literary (en) , linguist (en) da maiwaƙe |
Muhimman ayyuka |
al-Kashshāf ʻan ḥaqāʼiq ghawāmiḍ al-tanzīl wa-ʻuyūn al-aqāwīl fī Wujūh al-taʼwīl (en) Mustaqṣa fī amthāl al-ʿArab (en) Asas al-Balagha (en) Al-Mofassal Fi Sina’at Al-E’rab (en) Rabīʻ al-abrār wa-nuṣūṣ al-akhyār (en) |
Fafutuka | Mu'tazila (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Kulle