Adam
From Wikipedia, the free encyclopedia
Annabi Adam A.S Shine annabi na farko kuma dan Adam na farko da Allah ya fara halitta, ya halicce shine a Aljanna tare da matarsa Hauwa`u. Allah ya sanar dashi dukkan suna komai da amfanin su. kuma ya iya ko wanne yare kuma yasan dukkan nin komai, amman bai san Gaibu ba. Idan da zai ga jirgin sama a yau zai iya gayan sunan shi a ko wanne yare da kuma amfanin jirgin da yanda ake tuka shi. Bayan Allah ya halicce shi sai yace mai "Ya kai adamu ka ci ka sha a Aljanna kuma aikata duk abinda kake so, amman kada kaci wannan itaciyar", sai Shedan ya zuga shi da shi da matar sa Hauwa'u sai suka ci, sai Allah ya sauko dasu zuwa duniya su biyu, sai suka haifi yaran su na farko a duniya wato Habila da Kabila, daga nan ne sai Mutane suka fara yawaita. yana da cikakkiyar sura ta ko wacce siga,kuma shine cikakken mutum wanda baida tawaya a halittan dan Adam, Yana da cikkakken tsawo, cikakken komai da komai.[1][2][3][4][5][6][7][8][9][10] [11][12][4][13][14][15][16][17][18].
Adam | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Garden of Eden (en) , no value |
ƙasa | Duniya |
Mazauni |
Garden of Eden (en) Duniya |
Mutuwa | unknown value |
Makwanci |
Cavern of the Patriarchs (en) Calvary (en) |
Yanayin mutuwa | divine retribution (en) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | no value |
Mahaifiya | no value |
Abokiyar zama |
Hauwa'u Lilith (en) |
Yara | |
Karatu | |
Harsuna | Ibrananci |
Sana'a | |
Sana'a | Manoma, hunter (en) , gardener (en) da Annabawa a Musulunci |
Mahalarcin
| |
Muhimman ayyuka | Sefer Raziel HaMalakh (en) |
Feast | |
December 24 (en) da Q21655885 |