Yusuf ibn Tashfin
From Wikipedia, the free encyclopedia
Yusuf ibn Tashfin, kuma Tashafin, Teshufin, (Larabci: يوسف بن تاشفين ناصر الدين بن تالاكاكين الصنهاجي, romanized: Yūsuf ibn Tāshfīn Naṣr al-Dīn ibn Tālākakīn al-Ṣanhājī ; mulki c. 1061 - 1106), ya kasan ce kuma shi ne shugaban masarautar Berber Almoravid. Ya kafa garin Marrakesh tare da jagorantar sojojin Musulmi a yakin Sagrajas. Ibn Tashfin ya zo al-Andalus ne daga Afirka don taimaka wa Musulmai su yaki Alfonso VI, daga karshe ya sami nasara da kuma inganta tsarin Musulunci a yankin. Ya auri Zaynab an-Nafzawiyyah, wacce rahotanni suka ce ya amince da ita a siyasance.
Quick Facts Almoravid emir (en), Rayuwa ...
Yusuf ibn Tashfin | |||
---|---|---|---|
1061 (Gregorian) - 1106 (Gregorian) ← Abu Bakr ibn Umar (en) - Ali ibn Yusuf → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1009 | ||
ƙasa | Moroko | ||
Ƙabila | Sanhaja (en) | ||
Mutuwa | Marrakesh, 2 Satumba 1106 (Gregorian) | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama |
Zaynab an-Nafzawiyyah Zainab al-Nafzawiyya (en) | ||
Yara |
view
| ||
Yare | Almoravid dynasty (en) | ||
Karatu | |||
Harsuna | Abzinanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | sarki | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Kulle