Sabuwar Gini
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sabuwar Gini (da Tokpisinanci Niugini; da Indonesiyanci Papua) tsibiri ne, da ke a Tequn Pacific. An raba tsakanin Indonesiya da Sabuwar Gini Papuwa. Tana da filin marubba’in kilomita 785,753 da yawan mutane 11,306,940 bisa ga jimillar 2014.
Quick Facts General information, Gu mafi tsayi ...
Sabuwar Gini | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Puncak Jaya (en) |
Height above mean sea level (en) | 164 m |
Tsawo | 2,398 km |
Fadi | 400 km |
Yawan fili | 785,753 km² |
Suna bayan | Guinea (en) |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 5°S 140°E |
Bangare na | Austiraliya |
Kasa | Indonesiya da Sabuwar Gini Papuwa |
Territory | Papua (en) |
Flanked by | Arafura Sea (en) |
Hydrography (en) |
Kulle