Ohio (jiha)
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ohio jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1803.
Quick Facts Take, Kirari ...
Ohio | |||||
---|---|---|---|---|---|
State of Ohio (en) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Beautiful Ohio (en) (1969) | ||||
| |||||
Kirari |
«With God, all things are possible (en) » (1 Oktoba 1959) «Ohio. Find It Here. (en) » (2015) | ||||
Official symbol (en) | Northern Cardinal (en) | ||||
Inkiya | The Buckeye State | ||||
Suna saboda | Kogin Ohio | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Babban birni | Columbus | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 11,799,448 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 101.64 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 4,717,226 (2020) | ||||
Harshen gwamnati | no value | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Midwestern United States (en) da contiguous United States (en) | ||||
Yawan fili | 116,096 km² | ||||
• Ruwa | 8.85 % | ||||
Coastline (en) | no value | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Kogin Ohio da Lake Erie (en) | ||||
Wuri mafi tsayi | Campbell Hill (en) (1,549 ft) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Kogin Ohio | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1 ga Maris, 1803 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Government of Ohio (en) | ||||
Gangar majalisa | Ohio General Assembly (en) | ||||
• Governor of Ohio (en) | Mike DeWine (en) (14 ga Janairu, 2019) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Ohio (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | US-OH | ||||
GNIS Feature ID (en) | 1085497 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ohio.gov |
Kulle
Babban birnin jihar Ohio, Columbus ne. Jihar Ohio yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 116,096, da yawan jama'a 11,689,442.
Gwamnan jihar Ohio Mike DeWine ne, daga zaben gwmanan a shekara ta 2018.