Ogenyi Onazi
Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Ogenyi Onazi (an haife shi ranar 25 ashirin da biyar ga watan Disamba a shekara ta 1992), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Ogenyi Onazi | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jos, 25 Disamba 1992 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 23 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 65 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 170 cm |
Kulle
Ogenyi Onazi ya buga wasan ƙwallon ƙafa ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta My People (Lagos), ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Lazio Roma (Italiya) daga shekara 2010 zuwa 2012, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Moscow (Rash) daga shekara 2012 zuwa 2016, kuma da ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Trabzonspor (Turkiyya) daga shekara 2016.