Muhammad al-Amin al-Kanemi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Shehu al-Hajj Muhammad al-Amin dan Muhammad al-Kânemî (da larabci محمد الأمين بن محمد الكانمي ) (1776–1837) , malamin Islama ne,malamin addini da siyasa wanda ya ba da shawara kuma ya kaddamar da daular Sayfawa daga daular Kanem-Bornu.A shekara ta 1846, dan Al-Kanemi Umar I dan Muhammad al-Amin ya zama sarki daya tilo na Borno, yanayin da ya haifar da karshen sarautar daular Sayfawa na tsawon shekaru dari takwas.Shehu na Bornu na yanzu, masarautar gargajiya wacce kujerar ta ke zama a jihar Borno ta zamani, Najeriya,ta fito ne daga Al-Kanemi,yakasance dan kasar libiya,yamutu shekarar watan takwas 8 ga watan janairu alib 1837,yakasance yanada iyalai kaman haka umar mai barno,Abdur-rahman dan muhammad al-amin,Abba masta mai barno.