Muhammad Ali Jinnah
From Wikipedia, the free encyclopedia
Muhammad Ali Jinnah, (Urdu; Gujarati;ranar 25 ga watan Disamba shekarata alif dari takwas da saba'in da shida 1876)_ranan 11 ga watan Satumba shekara ta 1948 a Karachi ) dan siyasar kasan Pakistan ne da ake duba a matsayin wanda ya kafa kasar Pakistan. Bayan raba ƙasar da India, ya zama Gwamnan-Jahar na Pakistan. Don girmamawa, ga al'ummar Pakistan suna kiransa da suna Quaid-e-Azam . bra Quaid-e-Azam wadda a yaren Urdu, yake nufin "babban shugaba". Kazalika, 'yan ƙasar kuma suna kiransa da Baba-I-Quam , wani sunane a cikin yaren Urdu wanda ke nufin "mahaifin al'umma". Ranar haifuwarsa ranar hutu ce a duk fadin kasar Pakistan da ake kira da ranar Pakistan
Quick Facts 1. Governor-General of Pakistan (en), President of the Constituent Assembly of Pakistan (en) ...
Muhammad Ali Jinnah | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
15 ga Augusta, 1947 - 11 Satumba 1948 - Khawaja Nazimuddin (en) →
11 ga Augusta, 1947 - 11 Satumba 1948 - Liaquat Ali Khan (en) →
11 ga Augusta, 1947 - 11 Satumba 1948 - Maulvi Tamizuddin Khan (en) →
| |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Karachi, 25 Disamba 1876 | ||||||||
ƙasa |
Pakistan British Raj (en) | ||||||||
Harshen uwa | Gujarati | ||||||||
Mutuwa | Karachi, 11 Satumba 1948 | ||||||||
Makwanci | Mazar-e-Quaid (en) | ||||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Tarin fuka) | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Mahaifi | Jinnahbhai Poonja | ||||||||
Mahaifiya | Mitthibai Jinnahbhai | ||||||||
Abokiyar zama |
Emibai Jinnah (en) (1892 - 1893) Rattanbai Jinnah (en) (19 ga Afirilu, 1918 - 20 ga Faburairu, 1929) | ||||||||
Yara | |||||||||
Ahali | Fatima Jinnah | ||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Cathedral and John Connon School (en) Jami'ar Oxford (3 ga Yuli, 1887 - 30 ga Janairu, 1892) Lincoln's Inn (en) (5 ga Yuni, 1893 - 28 ga Afirilu, 1896) | ||||||||
Harsuna |
Turanci Urdu Sindhi (en) Gujarati | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | Lauya, Barrister da freedom fighter (en) | ||||||||
Mamba | Fabian Society (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||||||
Jam'iyar siyasa |
Indian National Congress (en) All India Muslim League (en) Muslim League (en) | ||||||||
IMDb | nm0423142 | ||||||||
majinnah.com.pk | |||||||||
Kulle