Monique Gabriela
From Wikipedia, the free encyclopedia
Monique Gabriela (an haifeta ranar 30 ga watan Yuli, 1970), wadda aka kuma sani da Monique Gabrielle, 'yar wasan kwaikwayo ce Ba'amurka. An zaɓi Gabrielle a matsayin Penthouse Pet of the Month a Disamba 1982, kuma ta fito a cikin fina-finai na yau da kullun.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Monique Gabriela | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Framingham (en) , 7 Satumba 1970 (53 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta |
Williams College (en) Framingham High School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm1010931 |
Kulle