Millard Fillmore
From Wikipedia, the free encyclopedia
Millard Fillmore (Janairu 7, 1800 - Maris 8, 1874) shi ne Shugaba na 13 na Amurka. Ya kuma kasance shugaban ƙasa daga shekarar 1850 zuwa shekarar 1853. Shi ne Shugaban Whig na ƙarshe, kuma Shugaba na ƙarshe wanda ba Dimokuradiyya ko Republican ba .
Quick Facts 13. shugaban Tarayyar Amurka, 12. Mataimakin Shugaban Ƙasar Taraiyar Amurka ...
Millard Fillmore | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
9 ga Yuli, 1850 - 4 ga Maris, 1853 ← Zachary Taylor - Franklin Pierce (en) →
4 ga Maris, 1849 - 9 ga Yuli, 1850 ← George M. Dallas (en) - William R. King (en) →
4 ga Maris, 1849 - 9 ga Yuli, 1850
4 ga Maris, 1837 - 3 ga Maris, 1843 ← Thomas C. Love (en) - William A. Moseley (en) → District: New York's 32nd congressional district (en)
4 ga Maris, 1833 - 3 ga Maris, 1835 ← no value - Thomas C. Love (en) → District: New York's 32nd congressional district (en)
1829 - 1831 | |||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||
Haihuwa | Summerhill (en) , 7 ga Janairu, 1800 | ||||||||||||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||
Mutuwa | Buffalo (en) , 8 ga Maris, 1874 | ||||||||||||
Makwanci | Forest Lawn Cemetery (en) | ||||||||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Bugun jini) | ||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||
Mahaifi | Nathaniel Fillmore | ||||||||||||
Mahaifiya | Phoebe Millard | ||||||||||||
Abokiyar zama |
Abigail Fillmore (en) (5 ga Faburairu, 1826 - 30 ga Maris, 1853) Caroline C. Fillmore (en) (10 ga Faburairu, 1858 - 8 ga Maris, 1874) | ||||||||||||
Yara | |||||||||||||
Ahali | Charles Dewitt Fillmore (en) da Darius Ingraham Fillmore (en) | ||||||||||||
Karatu | |||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, Lauya da statesperson (en) | ||||||||||||
Tsayi | 175 cm | ||||||||||||
Wurin aiki | Washington, D.C. | ||||||||||||
Imani | |||||||||||||
Addini | Unitarianism (en) | ||||||||||||
Jam'iyar siyasa |
Know Nothing (en) Whig Party (en) | ||||||||||||
Kulle
Fillmore ya zama shugaban ƙasa a 1850 lokacin da shugaban da ya gabata, Zachary Taylor, ya mutu. Jam'iyyar Whig ba ta zaɓe shi ya yi takarar shugaban kasa a 1852 ba. Ya tsaya takarar shugaban ƙasa a 1856 ga Jam’iyyar Amurka, amma ya faɗi.