Madeleine Albright
From Wikipedia, the free encyclopedia
Madeleine Jana Korbel Albright ko Marie Jana Korbelová (an haife ta a ranar 15 ga watan Mayu a shekara ta 1937 - Maris 23, shekarar 2022). Jami'ar diflomasiyyar Amurka ce wacce ta yi aiki a matsayin sakatariyar harkokin wajen Amurka ta 64 daga shekara ta 1997 zuwa 2001. Memba ce ta jam'iyyar Democrat, ta kuma kasance jakadiyar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya daga shekara ta 1993 zuwa 1997 duka a gwamnatin Clinton. Albright ita ce mace ta farko da ta zama sakatariyar Gwamnati.
Quick Facts 64. United States Secretary of State (en), 20. United States Ambassador to the United Nations (en) ...
Madeleine Albright | |||||
---|---|---|---|---|---|
23 ga Janairu, 1997 - 20 ga Janairu, 2001 ← Warren Christopher (en) - Colin Powell (en) →
27 ga Janairu, 1993 - 21 ga Janairu, 1997 ← Edward J. Perkins (en) - Bill Richardson (en) → | |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Marie Jana Körbelová | ||||
Haihuwa | Prag, 15 Mayu 1937 | ||||
ƙasa |
Czechoslovakia (en) Tarayyar Amurka | ||||
Ƙabila | Yahudawa | ||||
Mutuwa | Washington, D.C., 23 ga Maris, 2022 | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Sankara) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Josef Korbel | ||||
Mahaifiya | Anna Spiegelová | ||||
Abokiyar zama | Joseph Albright (en) (11 ga Yuni, 1959 - 31 ga Janairu, 1983) | ||||
Yara | |||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Wellesley College (en) Bachelor of Arts (en) Paul H. Nitze School of Advanced International Studies (en) Kent Denver School (en) Johns Hopkins University (en) Columbia University (en) Master of Arts (en) , Doctor of Philosophy (en) School of International and Public Affairs, Columbia University (en) | ||||
Harsuna |
Turanci Yaren Czech | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya, ɗan siyasa, marubuci, political scientist (en) , ambassador (en) , university teacher (en) , dan jarida mai ra'ayin kansa, minista da foreign minister (en) | ||||
Wurin aiki | Washington, D.C. | ||||
Employers | Georgetown University (en) | ||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||
Mamba | American Academy of Arts and Sciences (en) | ||||
Imani | |||||
Addini | Episcopal Church (en) | ||||
Jam'iyar siyasa | Democratic Party (en) | ||||
IMDb | nm1267543 | ||||
Kulle