Kayan kida
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kayan kida shine na'urar da aka kirkira ko daidaitacce don yin sautin kida. A ka’ida, duk wani abu da ke samar da sauti ana iya daukarsa a matsayin kayan kida ta hanyar manufa ne abin ya zama kayan kida. Mutumin da ke buga kayan kida ana san shi da mai kayan kida.
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
kayan kida | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | sound generator (en) , music equipment (en) da kayan aiki |
Amfani | kiɗa |
Yana haddasa | instrumental music (en) |
Karatun ta | organology (en) |
Has characteristic (en) | family of musical instruments (en) |
Amfani wajen | instrumentalist (en) da mawaƙi |
Kulle