Karuwanci
From Wikipedia, the free encyclopedia
Karuwanci wata irin sana'a ce ta saida mutuncin kai da wasu matan kanyi, karuwanci sana'a ce mai haɗari da takan jefa mai yinta cikin mawuyacin hali na rayuwa tun daga kan lafiya har zuwa zamantakewa da dai sauran su
Quick Facts Bayanai, Bangare na ...
Karuwanci | |
---|---|
Bayanai | |
Bangare na | sex industry (en) da black market (en) |
Has cause (en) | gender inequality (en) , feminization of poverty (en) , rape culture (en) , misogyny (en) da pedophilia (en) |
Tarihin maudu'i | history of prostitution (en) |
Gudanarwan | procurer (en) , prostitution client (en) da prostitute (en) |
Handled, mitigated, or managed by (en) | sexual objectification (en) , wariyar jinsi, pedophilia (en) , supply and demand (en) da incel (en) |
Kulle