Kamala Harris
From Wikipedia, the free encyclopedia
@AmandaNP I am Trieu Thuan Son, the sockpuppet of Vi Wiki, F**k you !!!!! Kamala Devi Harris (an haife ta a ranar 20 ga watan Oktoba, a shekara ta alif 1964), 'yar siyasar Amurka ce kuma lauya. Ita ce mataimakiyar shugaban kasar Amurka ta 49. Ta yi aiki a matsayin Sanatan Amurka daga Kalifoniya daga shekarar (2017) har zuwa (2021) Kafin ta hau kujerar Sanata, Harris ta kasance Babbar Mai Shari’a ta Jiha daga shekara ta (2011 ) zuwa shekara ta (2017)
Kamala Harris | |||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
20 ga Janairu, 2021 - ← Mike Pence Election: 2020 United States presidential election (en)
3 ga Janairu, 2021 - 18 ga Janairu, 2021 - Alex Padilla (en) → District: California Class 3 senate seat (en) Election: 2016 United States Senate election in California (en)
7 Nuwamba, 2020 - 20 ga Janairu, 2021
3 ga Janairu, 2019 - 3 ga Janairu, 2021 District: California Class 3 senate seat (en) Election: 2016 United States Senate election in California (en)
3 ga Janairu, 2017 - 3 ga Janairu, 2019 ← Barbara Boxer (en) District: California Class 3 senate seat (en) Election: 2016 United States Senate election in California (en)
3 ga Janairu, 2011 - 3 ga Janairu, 2017 ← Jerry Brown (en)
2004 - 2011
1990 - 1998 | |||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||
Cikakken suna | Kamala Devi Harris | ||||||||||||||||
Haihuwa | Oakland Medical Center (en) da Oakland (en) , 20 Oktoba 1964 (59 shekaru) | ||||||||||||||||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||||||||||||||
Mazauni |
Washington, D.C. Los Angeles San Francisco Montréal | ||||||||||||||||
Ƙabila |
South Asian Americans (en) Afirkawan Amurka Jamaican Americans (en) Tamil Americans (en) Indian Americans (en) Multiracial American (en) | ||||||||||||||||
Harshen uwa | Turancin Amurka | ||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||
Mahaifi | Donald J. Harris | ||||||||||||||||
Mahaifiya | Shyamala Gopalan | ||||||||||||||||
Abokiyar zama | Doug Emhoff (en) (22 ga Augusta, 2014 - | ||||||||||||||||
Ahali | Maya Harris (en) | ||||||||||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||||||||||
Yare | family of Kamala Harris (en) | ||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||
Makaranta |
University of California College of the Law, San Francisco (en) 1989) Juris Doctor (en) Westmount High School (en) 1981) Howard University (en) 1986) Bachelor of Arts (en) F.A.C.E. School (en) | ||||||||||||||||
Matakin karatu |
Juris Doctor (en) Bachelor of Arts (en) | ||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, Lauya, prosecutor (en) da masana | ||||||||||||||||
Tsayi | 1.57 m da 64.25 in | ||||||||||||||||
Wurin aiki | San Francisco, Sacramento (en) da Washington, D.C. | ||||||||||||||||
Employers |
San Francisco District Attorney's Office (en) (1998 - 2000) San Francisco District Attorney's Office (en) (2004 - 2011) California Department of Justice (en) (2011 - 2017) | ||||||||||||||||
Muhimman ayyuka | The Truths We Hold: An American Journey (en) | ||||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||||||
Mamba |
Alpha Kappa Alpha (en) Congressional Black Caucus (en) | ||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||
Addini | Baptists (en) | ||||||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Democratic Party (en) | ||||||||||||||||
IMDb | nm3668431 | ||||||||||||||||
A ranar 21 ga watan Janairu, shekara ta (2019) Harris ta sanar da takararta ga Shugaban Amurka a zaben shekarar (2020) Ta gama kamfen dinta a ranar 3 ga watan Disamba, shekara ta (2019) Bayan Joe Biden ya lashe zaben, sai ya zaɓi Harris a matsayin abokiyar takara a matsayin Mataimakiyar Shugaban kasa. Sun kuma lashe zaben ne a ranar 7 ga watan Nuwamba.