Kaduna (kogi)
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kogin Kaduna da Turanci River Kaduna na da tsawon kilomita dari biyar da hamsin 550. Mafarinsa daga jihar Plateau, kilomita ashirin da tara 29 a, kudu a Jos, zuwa kogin Nijar a garin Muregi. Ya bi cikin birnin Kaduna, da wasu ungowani kamar su Kabala da kinkinau da kuma garuruwan Zungeru da Wuya.
Quick Facts General information, Tsawo ...
Kaduna | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 550 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 9°41′28″N 8°43′54″E |
Bangare na |
Afirka Najeriya Kaduna Zariya |
Kasa | Najeriya |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
Watershed area (en) | 66,300 km² |
Ruwan ruwa | Niger Basin (en) |
River mouth (en) | Nijar |
Kulle