John Adams
From Wikipedia, the free encyclopedia
John Adams, Jr. (an haife shi a ranar 30 ga watan Oktoba, shekarar ta alib 1735 -ya mutu a ranar 4 ga watan Yuli, shekara ta ta alib 1826) shi ne Shugaban Amurka na biyu (1797-1801), kuma uba ga Shugaban na shida, John Quincy Adams . Ya kuma kasance Mataimakin Shugaban Amurka na farko (1789–1797).
Quick Facts 2. shugaban Tarayyar Amurka, 2. Shugaban da aka zaɓa na Tarayyar Amurka ...
John Adams | |||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
4 ga Maris, 1797 - 4 ga Maris, 1801 ← George Washington - Thomas Jefferson → Election: 1796 United States presidential election (en)
Disamba 1796 - 4 ga Maris, 1797 ← George Washington - Thomas Jefferson → Election: 1796 United States presidential election (en)
21 ga Afirilu, 1789 - 4 ga Maris, 1797 - Thomas Jefferson →
1788 - 1788
1 ga Afirilu, 1785 - 30 ga Maris, 1788
19 ga Afirilu, 1782 - 30 ga Maris, 1788
ga Yuni, 1770 - unknown value | |||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||
Haihuwa | Braintree (en) , 19 Oktoba 1735 (Julian) | ||||||||||||||
ƙasa |
Tarayyar Amurka Kingdom of Great Britain (en) | ||||||||||||||
Mazauni | Massachusetts | ||||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||
Mutuwa | Quincy (en) , 4 ga Yuli, 1826 | ||||||||||||||
Makwanci | United First Parish Church (en) | ||||||||||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi | ||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||
Mahaifi | John Adams, Sr. | ||||||||||||||
Mahaifiya | Susanna Boylston | ||||||||||||||
Abokiyar zama | Abigail Adams (en) (25 Oktoba 1764 - 28 Oktoba 1818) | ||||||||||||||
Yara |
view
| ||||||||||||||
Ahali | Elihu Adams (en) da Peter Boylston of Braintree Adams (en) | ||||||||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||||||||
Yare | Adams family (en) | ||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||
Makaranta |
Jami'ar Harvard Harvard College (en) | ||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Faransanci Harshen Latin | ||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||
Sana'a | Lauya, ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya, political philosopher (en) , statesperson (en) da marubuci | ||||||||||||||
Tsayi | 170 cm | ||||||||||||||
Wurin aiki | Boston | ||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||||
Mamba |
American Philosophical Society (en) American Academy of Arts and Sciences (en) American Antiquarian Society (en) | ||||||||||||||
Sunan mahaifi | Novanglus | ||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||
Addini |
Unitarianism (en) Congregational churches (en) congregationalist polity (en) deism (en) | ||||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Federalist Party (en) | ||||||||||||||
IMDb | nm1547016 | ||||||||||||||
Kulle
An haifi Adams a Braintree, Massachusetts . Shi ɗa ne ga Laftanar Col. John Adams, Sr. (1691-1761) da Susanna Boylston (1708-1797), kuma ya kasance ɗan uwan Falsafa Samuel Adams . Ya tafi Harvard College . Ya auri Abigail Adams a cikin shekara ta alib 1764.