Jema el-Fnaa
From Wikipedia, the free encyclopedia
Jemaa el-Fnaa ( Larabci: ساحة جامع الفناء Sāḥat al-Fanāʾ, kuma Jemaa el-Fna, Djema el-Fna ko Djemaa el-Fnaa ) fili ne kuma,wurin,kasuwa, ne a cikin kwata, na madina, na Marrakesh, (tsohon birni).Ya kasance babban dandalin Marrakesh, wanda mazauna gida da masu yawon, bude ido ke amfani,