James K. Polk
From Wikipedia, the free encyclopedia
James Knox Polk (an haife shi a ranar 2 ga watan Nuwamba , shekarar 1795 - ya mutu a ranar 15 ga watan Yuni,shekarar 1849) shi ne Shugaban Amurka na 11. Ya yi wa'adi ɗaya kawai a matsayin shugaban ƙasa. Kafin ya zama shugaban ƙasa, ya kasance shugaban majalisar wakilai (1835-1839) da gwamnan Tennessee (1839-1841).
Quick Facts 11. shugaban Tarayyar Amurka, 10. Shugaban da aka zaɓa na Tarayyar Amurka ...
James K. Polk | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
4 ga Maris, 1845 - 4 ga Maris, 1849 ← John Tyler (en) - Zachary Taylor → Election: 1844 United States presidential election (en)
Disamba 1844 - 4 ga Maris, 1845 ← William Henry Harrison - Zachary Taylor → Election: 1844 United States presidential election (en)
14 Oktoba 1839 - 15 Oktoba 1841 ← Newton Cannon (en) - James C. Jones (en) →
7 Disamba 1835 - 4 ga Maris, 1839 ← John Bell (en) - Robert M. T. Hunter (en) →
4 ga Maris, 1833 - 4 ga Maris, 1839 ← William Fitzgerald (en) - Harvey Magee Watterson (en) → District: Tennessee's 9th congressional district (en)
4 ga Maris, 1825 - 4 ga Maris, 1833 ← John Alexander Cocke (en) - Balie Peyton (en) → District: Tennessee's 6th congressional district (en) | |||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||
Cikakken suna | James Knox Polk | ||||||||||||
Haihuwa | Pineville (en) , 2 Nuwamba, 1795 | ||||||||||||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||
Mutuwa | Nashville (en) , 15 ga Yuni, 1849 | ||||||||||||
Makwanci | Tennessee State Capitol (en) | ||||||||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (ciwon kwalara/ Shawara) | ||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||
Mahaifi | Samuel Polk | ||||||||||||
Mahaifiya | Jane Knox | ||||||||||||
Abokiyar zama | Sarah Childress Polk (en) (1 ga Janairu, 1824 - 15 ga Yuni, 1849) | ||||||||||||
Yara |
view
| ||||||||||||
Karatu | |||||||||||||
Makaranta | University of North Carolina at Chapel Hill (en) | ||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Latin Greek (en) | ||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, Lauya, Manoma da statesperson (en) | ||||||||||||
Tsayi | 173 cm | ||||||||||||
Wurin aiki | Washington, D.C. | ||||||||||||
Sunan mahaifi | Young Hickory | ||||||||||||
Imani | |||||||||||||
Addini | Methodism (en) | ||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Democratic Party (en) | ||||||||||||
Kulle