Jaffa
From Wikipedia, the free encyclopedia
Jaffa, a harshen Hebrew Yafo ya fito ne daga yankinlarabci Yaffa |يَافَا , wasu na kiransa da Japho ko kuma Joppa), itace dadaddiyar garin dake kudancin bangaren da ayanzu yazama Tel Abib-Yafo, tsohuwar birnin tashar ruwa ce na Isra'ila. Jaffa tayi suna ne tareda kasancewar anan ne labarun Jonah, Annabi Suleiman da Saint Peter na cikin baibul da kuma labarin da aka kaga na Andromeda da Perseus suka samo asali, sannan kuma a yanzu garin yayi suna ne, sanadiyar ire iren nau'ukan lemun dasuke nomawa, wadanda ake kira da for its Lemun Jaffa.
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Jaffa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Isra'ila | |||
Districts of Israel (en) | Tel Aviv District (en) | |||
Babban birni | Tel Abib | |||
Babban birnin | ||||
Bayanan tarihi | ||||
Muhimman sha'ani |
| |||
Kulle