Helena Gualinga
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sumak Helena Sirén Gualinga wacce aka sani da Helena Gualinga (an haife ta ranar 27 ga watan Fabrairu, 2002). 'yar asali ce mai rajin kare muhalli da kare haƙƙin ɗan Adam daga al'ummar Kichwa Sarayaku da ke Pastaza, Ecuador.
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Helena Gualinga | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Sumak Helena Sirén Gualinga |
Haihuwa | Sarayaku (en) , 27 ga Faburairu, 2002 (22 shekaru) |
ƙasa | Ecuador |
Harshen uwa | Quichua (en) |
Ƴan uwa | |
Ahali | Nina Gualinga (en) |
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Harsuna |
Yaren Sifen Turanci Swedish (en) Finnish (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Mai kare ƴancin ɗan'adam da environmentalist (en) |
Mahalarcin
| |
IMDb | nm12474820 |
Kulle