Faisal na Saudi Arabia
From Wikipedia, the free encyclopedia
Faisal bin Abdulaziz Al Saud ( Larabci: فيصل بن عبدالعزيز آل سعود Fayṣal ibn ‘Abd al-‘Azīz Āl Su‘ūd ; an haife shi a cikin watan Afrilu a shekara ta alif ɗari tara da shida1906 - ya rasu a ranar ashirin da biyar 25 ga watan Maris shekara ta alif dari tara da sabain da biyar 1975) shine Sarkin Saudiyya daga shekara ta alif dari tara da sittin da hudu 1964 zuwa alif dari tara da sabain da biyar 1975.
Quick Facts 3. Sarakunan Saudi Arabia, Prime Minister of Saudi Arabia (en) ...
Faisal na Saudi Arabia | |||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
2 Nuwamba, 1964 - 25 ga Maris, 1975 ← Saud na Saudi Arabia - Khalid na Saudi Arabia →
2 Nuwamba, 1964 - 25 ga Maris, 1975
16 ga Maris, 1962 - 25 ga Maris, 1975
28 ga Yuli, 1958 - 30 ga Augusta, 1960
19 Disamba 1930 - 22 Disamba 1960 | |||||||||||
Rayuwa | |||||||||||
Haihuwa | Riyadh, 14 ga Afirilu, 1905 | ||||||||||
ƙasa | Saudi Arebiya | ||||||||||
Harshen uwa | Larabci | ||||||||||
Mutuwa | Riyadh, 25 ga Maris, 1975 | ||||||||||
Makwanci | Al Oud cemetery (en) | ||||||||||
Yanayin mutuwa | kisan kai (ballistic trauma (en) ) | ||||||||||
Killed by | Faisal bin Musaid (en) | ||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||
Mahaifi | Ibn Saud | ||||||||||
Mahaifiya | Tarfah bint Abdullah Al Sheikh | ||||||||||
Abokiyar zama | Iffat Al-Thunayan (en) (1932 - 1975) | ||||||||||
Yara |
view
| ||||||||||
Ahali | Fahd na Saudi Arabia, Khalid na Saudi Arabia, Saud na Saudi Arabia, Salman bin Abdulaziz Al Saud, Abdullah na Saudi Arabia, Al Jawhara bint Abdulaziz Al Saud (en) da Mamdoh bin Abdulaziz (en) | ||||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||||
Yare | House of Saud (en) | ||||||||||
Karatu | |||||||||||
Harsuna | Larabci | ||||||||||
Sana'a | |||||||||||
Sana'a | sarki, ɗan siyasa, statesperson (en) da soja | ||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||
Aikin soja | |||||||||||
Fannin soja | Saudi Arabian Armed Forces (en) | ||||||||||
Digiri | Supreme Commander of all military forces (en) | ||||||||||
Ya faɗaci | Unification of Saudi Arabia (en) | ||||||||||
Imani | |||||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||||
IMDb | nm6472044 |
Kulle
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
A ranar 25 ga watan Maris ɗin shekara ta 1975, ɗan, uwan ɗan uwansa, Faisal bin Musaid ya harbe Sarki Faisal baki daya kuma ya kashe shi. Faisal yana da shekaru 68.