Dangantakar Angola da Najeriya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Dangantaka tsakanin Angola da Najeriya ta samo asali ne daga irin rawar da suke takawa a matsayin ƙasashe masu fitar da mai, suna da hadin kai da kuma karfi. Dukkansu mambobi ne na ƙungiyar ƙasashe masu arzikin man fetur, ƙungiyar Tarayyar Afirka da sauran ƙungiyoyi masu zaman kansu.
Quick Facts Bayanai, Ƙasa ...
Dangantakar Angola da Najeriya | |||||
---|---|---|---|---|---|
alakar kasashen biyu | |||||
Bayanai | |||||
Ƙasa | Angola da Najeriya | ||||
Participant (en) | Angola da Najeriya | ||||
Wuri | |||||
|
Kulle