Chuck Berry
From Wikipedia, the free encyclopedia
Charles Edward Anderson "Chuck" Berry (18 ga Oktoba, 1926 – 18 ga Maris, 2017) mawaƙin Ba'amurke ne, mai kaɗa jita da kaɗe-kaɗe da rera waƙa. Yana ɗaya daga cikin mawaƙa na asali waɗanda suka taimaka ƙirƙirar waƙoƙi salon ''rock and roll''.
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Chuck Berry | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Charles Edward Anderson Berry |
Haihuwa | St. Louis (en) , 18 Oktoba 1926 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni |
The Ville (en) Chuck Berry House (en) |
Ƙabila | Afirkawan Amurka |
Mutuwa | St. Charles (en) , 18 ga Maris, 2017 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Themetta Suggs (en) (28 Oktoba 1948 - 18 ga Maris, 2017) |
Yara | |
Karatu | |
Makaranta |
Sumner High School and auditorium (en) Sumner High School (en) |
Harsuna |
Turancin Amurka Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | guitarist (en) , singer-songwriter (en) , mawaƙi, mai rubuta kiɗa, restaurateur (en) da recording artist (en) |
Wurin aiki | New York |
Muhimman ayyuka |
Johnny B. Goode Maybellene Roll Over Beethoven (en) Rock and Roll Music (en) |
Kyaututtuka | |
Mamba | Chuck Berry & His Combo (en) |
Artistic movement |
rock music (en) blues (en) rock and roll (en) |
Yanayin murya | tenor (en) |
Kayan kida |
Jita Gibson ES-335 (en) Fender Telecaster (en) Fender Stratocaster (en) murya |
Jadawalin Kiɗa |
Chess Records (en) Mercury Records (en) Atco Records (en) Dualtone Records (en) |
Imani | |
Addini | Baptists (en) |
IMDb | nm0001946 |
chuckberry.com da app.soundcharts.com… |
Kulle