Charlie Chaplin
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sir Charles Spencer " Charlie " Chaplin KBE (16 GA watan Afrilu shekara ta1889 - 25 GA watan Disamba shekara ta 1977) ya kasance ɗan wasan kwaikwayo na Burtaniya, mai wasan barkwanci, ɗan fim, marubucin allo, edita, mawaƙi, kuma marubuci . Ya kasance sananne sosai a cikin fina-finai marasa sauti (inda babu magana ko sauti). Ya yi aiki, ya jagoranci, ya rubuta, kuma ya samar da mafi yawansu.
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Charlie Chaplin | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Charles Spencer Chaplin |
Haihuwa | Walworth (en) , 16 ga Afirilu, 1889 |
ƙasa |
United Kingdom of Great Britain and Ireland Birtaniya |
Mazauni |
Manoir de Ban (en) Beverly Hills (en) |
Harshen uwa | Turanci |
Mutuwa | Manoir de Ban (en) da Corsier-sur-Vevey (en) , 25 Disamba 1977 |
Makwanci | cemetery of Corsier-sur-Vevey (en) |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (cerebral hemorrhage (en) ) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Charles Chaplin Sr. |
Mahaifiya | Hannah Chaplin |
Abokiyar zama |
Mildred Harris (en) (Satumba 1918 - ga Afirilu, 1920) Lita Grey (en) (24 Nuwamba, 1924 - ga Augusta, 1927) Paulette Goddard (en) (1936 - 1942) Oona O'Neill (en) (1943 - 1977) |
Ma'aurata | Joan Barry (en) |
Yara | |
Ahali | Wheeler Dryden (en) da Sydney Chaplin (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Cuckoo Schools (en) Black-Foxe Military Institute (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, mai rubuta kiɗa, ɗan wasan kwaikwayo, marubin wasannin kwaykwayo, mai tsara fim, cali-cali, editan fim, autobiographer (en) , stage actor (en) , mawakin sautin fim da Jarumi |
Tsayi | 163 cm |
Wurin aiki | Landan, Los Angeles, Chicago, Corsier-sur-Vevey (en) da Shepperton (en) |
Employers |
Keystone Studios (en) (ga Janairu, 1914 - Disamba 1914) Essanay Studios (en) (Disamba 1914 - Disamba 1915) Mutual Film (en) (1916 - 1917) |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
Mamba |
Academy of Arts, Berlin (en) Academy of Arts of the GDR (en) The Eight Lancashire Lads (en) |
IMDb | nm0000122 |
charliechaplin.com, charliechaplin.fr da charliechaplin.com | |
Kulle
Charlie Chaplin ya kasance ɗan wasan kwaikwayo kusan shekaru 70. Ya fara aiki tun yana da shekaru 5, kuma ya yi aiki har ya kai shekaru 80. Halin da Charlie Chaplin ya fi takawa ana kiransa "The little Tramp. "Tramp" mutum ne mai kyawawan halaye, wanda yake sanye da sutura, da manyan wando, da takalmi, da gashin baki, da kuma bakar hula.