Ayaan Hirsi Ali
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ayaan Hirsi Ali ( an haife ta a ranar 13 ga watan Nuwambar 1969) yar Dutch - Amurka himmar aiki wanda aka haifa a ƙasar Somaliya. An san ta da yin suka game da kaciyar mata a Musulunci. Ita ɗiya ce ga ɗan siyasan Somalia, Xirsi Magan Isse. A shekarar 2005 mujallar Times Magazine ta saka Hirsi a jerin mutane 100 mafiya tasiri a duniya. Xirsi Ali ta zama Ba’amurkiya a shekarar 2013. Ta auri masanin tarihin Burtaniya kuma mai sharhi kan jama'a Niall Ferguson .
Quick Facts member of the House of Representatives of the Netherlands (en), Rayuwa ...
Ayaan Hirsi Ali | |||
---|---|---|---|
30 ga Janairu, 2003 - 16 Mayu 2006 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Mogadishu, 13 Nuwamba, 1969 (54 shekaru) | ||
ƙasa |
Kingdom of the Netherlands (en) Tarayyar Amurka | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Hirsi Magan Isse | ||
Abokiyar zama | Niall Ferguson (en) (2011 - | ||
Karatu | |||
Makaranta | Leiden University (en) | ||
Harsuna |
Turanci Dutch (en) Harshen Somaliya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, gwagwarmaya, marubin wasannin kwaykwayo, ɗan jarida, scientist (en) da marubuci | ||
Muhimman ayyuka |
Submission (en) The Caged Virgin (en) Infidel (en) Heretic: Why Islam Needs a Reformation Now (en) Nomad: From Islam to America (en) | ||
Kyaututtuka |
gani
| ||
Mamba | intellectual dark web (en) | ||
Imani | |||
Addini | Kiristanci | ||
Jam'iyar siyasa |
People's Party for Freedom and Democracy (en) Labour Party (en) | ||
IMDb | nm1748263 | ||
ayaanhirsiali.com |
Kulle