Alan Shepard
From Wikipedia, the free encyclopedia
Alan Bartlett Shepard Jr. (Nuwamba 18, 1923 - Yuli 21, 1998) ba'Amurke ɗan sama jannati, matukin jirgin ruwa, magwajin tukin jirgi, kuma ɗan kasuwa. A shekarar 1961, ya zama mutum na biyu kuma Ba’amurke na farko da ya fara tafiya zuwa sararin samaniya, kuma a shekarar 1971, ya zama mutum na biyar kuma mafi tsufa da ya taba tafiya a duniyar wata, yana da shekaru 47.
Quick Facts Babban Jami'in Sama-jannati, Rayuwa ...
Alan Shepard | |||||
---|---|---|---|---|---|
ga Yuni, 1971 - 1 ga Augusta, 1974 ← Thomas P. Stafford (en) - John Young (en) →
Nuwamba, 1963 - ga Yuli, 1969 ← Deke Slayton (en) - Thomas P. Stafford (en) → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Derry (en) , 18 Nuwamba, 1923 | ||||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Mutuwa | Pebble Beach (en) , 21 ga Yuli, 1998 | ||||
Makwanci | Forest Hill Cemetery (en) | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (sankaran bargo) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Alan B. Shepard | ||||
Mahaifiya | Pauline Renza Shepard | ||||
Abokiyar zama | Louise Brewer Shepard (en) (3 ga Maris, 1945 - | ||||
Yara | |||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Naval War College (en) United States Naval Academy (en) United States Naval Test Pilot School (en) Admiral Farragut Academy (en) Pinkerton Academy (en) | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | naval officer (en) , astronaut (en) , Matukin jirgin sama da entrepreneur (en) | ||||
Employers | National Aeronautics and Space Administration (en) | ||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||
Aikin soja | |||||
Fannin soja | United States Navy (en) | ||||
Digiri | rear admiral (en) | ||||
Ya faɗaci | Yakin Duniya na II | ||||
Imani | |||||
Addini | Christian Science (en) | ||||
IMDb | nm0791593 |
Kulle